Yadda magoya bayan ADC suka isa babban taronta

Yadda magoya bayan ADC suka isa babban taronta



Yayin da aka fara babban taron jamʼiyyar ADC a Najeriya, ga yadda magoya bayan jamʼiyyar suka isa filin taron da ke Abuja cikin annashuwa.

2 thoughts on “Yadda magoya bayan ADC suka isa babban taronta

  1. Ma sha'allah . Idan itace mafi alkhairi ga mutanen najeriya allah ubangiji ka basu shugabancin wannan kasa tamu 'amin idan kuma ba ita bace allah ubangiji kazaba mana abinda yafi alkhairi amin 🙏

Leave a Reply to @Rabiu_s_Baba Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *